Hotuna: An yi babban rashi a fadar wani Basaraken arewa

Rahotannio daga Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi sun tabbatar da rasuwar Alhaji Rabi'u wanda shi ne Sakin Gidan Mai Martaba Sarkin Zuru.

Fitaccen dan Jarida Abba Muhammad, ya ruwaito cewa marigayin ya rasu ne ranar Juma'a da dare bayan wata gajeruwar rashin lafiya.

Tuni aka gudanar da Jana'izan marigayin bisa ka'idan addinin Musulunci

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post