Hotuna: Yadda wutan lantarki ya kashe wani matashi da ya je satar waya a cabe

Wani  bawan Allah mai suna Nurudeen wanda ke unguwar Dawaki a garin Abuja, ya mutu yayin da yake kokarin sace babban wayar wutan lantarki mallakin kampanin raba wutan lantarki na Abuja AEDC a kusa da City Politechnic.

Hiotuna sun nuna gawar Nurudeen makale a caben wutan lantarki, sai dai tuni jami'an AEDC da yansanda suka sauko da gawar, kuma yansanda suka ci gaba da bincike.


 
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post