Hotuna: Kaico! wasu kananan yara sun kashe jaririyar yayarsu

Wani abin mamaki ya farua a jihar Edo, domin dai wasu yara kanana guda biyu  ne suka kashe diyar wata yayansu da sanyi safiyar Alhamis kuma suka gawartav a cikin wani kwali unguwar sabuwar hanyar Okada da ke Ofunwegbe a cikin jihar Edo.

Kalli hotuna:
Allah ka tsare mu da zuri'armu kuma ka kiyaye mu gaba daya amin.

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post