Ana fargaban mutane da dama sun kone kurmus bayan tankan man fetur ta fadi a gidan mai

Rahotanni daga Lokoja na cewa ana fargaban wasu mutane da dama sun kone kurmus bayan wata motar tankan man fetur ta fadi a gaban wani gidan mai kuma ta kama da wuta a Felele da safiyar ranar 18 ga watan Nuwamba.

Babu wani karin bayani kawo yanzu.

Kalli hotuna:


DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post