Zuwa ga Gwamna Bagudu: Ka barbi korafin mutanen Sakaba domin kawo zaman lafiya- Prince Oba

SAKON MU NA YAU DAGA MAI KARATU

Ina kira ga mai girma Gwamnan kebbi da ya karbi korafin mutanen Sakaba domin kawo zaman lafiya ga jama'ar mu ta Sakaba sako daga Prince Idris Oba no,1

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post