Dubu ta cika! Duba hukunci da matasa suka yi ma wani dan fashi

Rana ta bace ma wani barawo mai suna Victor wada dan asalin al'umman Emeyal 11 ne a yankin Ogba na jihar  Bayels bayan fusatattun matasa sun lafta masa dukan kawo wuka kuma suka yawata da shi a Baro bayan ya yi ma wani CDC Sunday Eze fashi ta hanyar amfani da adda.

Bayanai sun ce Victor tare da abokansa guda biyu wadanda suka tsere bayan an kama Victor, sun dauki lokaci suna zaluntar jama'an wannan yanki kafin matsa su taka masu burki.

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post