Allah Sarki, Mumunan hadarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane da dama (Hotuna)

Mun sami raahotun aukuwan wani mumunar hadarin mota da ya salwantar da wasu rayuka da tsaakar ranar yau, amma wata mata guda daya tilau wacce yar asalin garin Ubomiri ce, amma tana aure a garin Ogwa, ta tsira da ranta. ISYAKU.COM ya tattaro cewa motar ta kwace wa Direbanta ne sai ta zame daga kan Titi ta tsubduma a cikin wani Rafi, sakamakon haka fasinjojin motar suka mutu bayan sun sha ruwa sakamakon rashin agajin gaggawa. Tuni dai jami'an FRSC suka kwashe gawakin wadaanda suka mutu a hadarin.
DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/Hp4xUtixUxh5d76Kw2TGpp
Previous Post Next Post