Zargin yi wa Gwamna barazana: Yadda jami'an DSS jihar Kebbi suka kamani tare da matata daga garin Yauri

Alhaji Nasir mijin Aisha da rundunar hukumar DSS na jihar Kebbi ta kama daga garin Yauri na jihar Kebbi tun ranar 1 ga watan Satumba 2019, ya fasa kwai dangane da yadda jami'an tsaron suka kama shi tare da matarsa Aisha da wani dansa, suka kaisu babban ofishinsu da ke garin Birnin kebbi domin gudanar da bincike akan  zargin cewa matarsa Aisha ta yi  wa Gwamnan jihar Kebbi barazana a wayar Salula.

Latsa kasa ka kalli cikakken jawabi:DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post