Yanzu-yanzu: Ana harbe harbe rikici ya barke a zaben fidda gwani na PDP

Wasu yan bindiga sanye da rigar yakin neman zaben wani dan takara suna musayar wuta da jami'an tsaro a wajen zaben fidda gwanin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kujerar gwamnan jihar Bayelsa.
Yan barandan sun yi kokarin kawar da jami'an tsaron inda suka fara jifansu da nakiya.
An ga jini na zuba daga al'auran wani dan yaro wanda harsashi ya samu.
Source: Legit.ng
DAGA ISYAKU.COM Latsa Shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post