Wata kungiya ta fuskanci KEDCO dangane da matsalar wutan lantarki a jihar Kebbi

Masu ruwa da tsaki akan amfani da wutan lantarki a garin Birnin kebbi karkashin jagorancin kungiyar ci gaban jihar Kebbi watau Kebbi Development Forum KDF, ta tattauna tare da Janar Manajan kampanin raba wutan lantarki KEDCO reshen jihar Kebbi tare da manyan jami'ansa domin warware bakin zare kan matsaloli da ake samu dangane da wutan lantarki a garin Birnin kebbi.

Latsa bidiyo a kasa domin karin bayani:
DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post