SANARWA: Ana gayyatan jama'a zuwa taro domin matsalar wutan lantarki a Birnin kebbi

Kebbi state Electricity Consumers Forum, tana gayyatan jama'a masu ruwa da tsaki da ma'abuta amfani da wutan lantarki, zuwa zaman tattaunawa kan matsalolin da ake fuskanta dangane da wutan lantarki a garin Birnin kebbi.

WURI: Harabar Masallacin Juma'a na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi
RANA: Talata 10 ga watan Satumba 2019
LOKACI: Karfe 9:30 na safe

SANARWA: Alh. Muhammad Bandiya


DAGA Labarai daga Shamsiya Marafa

Latsa Shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post