Ko dai dai ne a ce talakan Kebbi ya saye Mitan lantarki a kan N38,000 ya biya lokaci daya ?

Wane kalubale ne ke tattare da kasancewar talakan jihar Kebbi ya saye mitan wutan lantarki a kan Naira dubu talatin da takwas N38,000 phase 1 ko Naira dubu saba'in N70,000 phase biyu, kuma dole ne ya biya wannan kudi lokaci daya domin ya mallaki wannan mita?.

Latsa bidiyo a kasa domin karin bayani:


DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post