An kama korarrun soji da ke fashi da kisan mutane ana cewa Fulani ne

Dubun wasu korarrun soji yan asalin kudancin Najeriya ta cika bayan an gano cewa sune ke basaja cewa su Fulani ne makiyaya kuma suka addabi birnin Ikko watau Lagos.

Wadanda aka kama sune
Adeyemo, Oluchukwu, Olufemi, Israel, Ibeh, Anochime da  Ebedot. Mujallar isyaku.com ya tattaro cewa wadannan korarrun soji sune kuma suka dinga aikata fashi da makami a kan manyan tagwayen hanyoyin mota tsakanin birnin Ibadan da Lagos.

DAGA ISYAKU.COM
Previous Post Next Post