Yadda Wata kungiya ta kashe wani saurayi da rana tsaka (Hotuna

Rahotanni da ke shigo mana yanzu sun ce an kashe wani matashi sakamakon rikicin yan kungiyar asiri a jihar Cross Rivers.

Issac Atamba dan garin Igwo da ke karamar hukimar Obudu ya rasa ransa ne sakamakon munanan raunuka da aka yi masa .

DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi


Previous Post Next Post