Yadda Boko haram ta yanke kunnuwan wasu mata (Hotuna)

Kungiyar boko haram ta kai wani samame a yankin arewacin kasar Kamaru inda ta yanke kunnuwan wasu Matan kabilar Kalagari.

Rahotanni sun ce boko haram ta yi wa matan haka ne domin suna taimakawa sojin Kamaru da bayanan sirri.DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Previous Post Next Post