Yadda aka tozarta wani matashi mai sayen kayaki da kudin jabu (Hotuna)

Jama'a a jihar birnin Warri na jihar Delta, sun tozarta wani matashi bayan sun kamashi yana kokarin sayen Alade da kudin jabu.

Bayanai sun nuna cewa matashin yana amfani da kudin jabu domin yi siyayyan kayaki da dama, kuma ba da jimawa ba ya sayi kayaki a wajen wata yarinya da kudaden jabu.

Dubun wannan talikin ta cika ne bayan an yi ram da shi a T-junction da ke birnin Warri yana kokarin sayen Alade daga wajen wasu yara kafin ya ci duka, daga bisani aka mika shi ga yansanda.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post