Wata budurwa ta yi mutuwar gaggawa a dakin wani Otel (Hotuna)

An sami gawar wata budurwa babu rai a cikin dakin wani Otel D'line a birnin Port Harcourt na jihar River da safiyar yau.

Bayanai sun ce an ga shigar wannan budurwa tare da wani mutuni zuwa cikin wannan Otel a dare da ya gàbata, amma aka neme shi aka rasa bayan an lura cewa budurwar ta mutu.

DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post