Wani matashi ya kirkiro tahuna mai bayar da wutan lantarki da ke amfani da ruwa (Hotuna)

Wani tsohon dalibin cibiyar kimiyan karafa mai suna Emeka Nelson, ya kirkiro tahuna mai bayar da wutan lantarki da ke amfani da ruwa.

Bayanai sun ce Emeka zai iya yin tahuna da ke da karfin ba Kampuna wuta domin gudanar da harkokinsu.

Wannan tahuna da Emeka ya kirkiro, tana ba gidansa mai dakuna biyu wutan lantarki lafiya kalau a garin Awka na jihar Anambra.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post