Tsautsayi: Wata budurwa ta yi batan dabo bayan ta ziyarci aboki da ta kulla a Facebook

Wata budurwa mai suna Sadiya a birnin Jos, ta yi batan dabo bayan ta je domin ta hadu da wani da ta yi abota da shi a shafin sada zumunta na Facebook kumma ba'a san ko waye ba kawo yanzu, amma sai bata dawo ba tun lokacin.

Bayanai sun nuna cewa wayar salular Sadiya a kashe yake a halin yanzu. Sakamakon haka yan uwa da abokanta na arziki ke sanarwa tare da rokon jama'a ko da akwai wanda ya ke da wata masaniya ko bayani dangane da rashin dawowar Sadiya gida.
 
DAGA ISYAKU.COM

Latsa Shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post