Tsananin kishi: Fusataccen maigida ya wanke mata da ya sake da asid tare da yaranta 2

Wani fusataccen magidanci ya kwara wa tsohuwar matarsa asid tare da yaranta a birnin Kaduna.

Mujallar isyaku.com ya tattaro cewa mijin matar wanda ke aiki a wani Banki a Funtua, ya saki matrsa ne, amma kuma bai gamsu ba sai ya je ya kwara wa matar da yaranta biyu asid.

Makwabta sun kai matar da yaranta biyu Asibitin koyon aikin likita na Ahmadu Bello da ke Zaria inda suke karban magani.

DAGA ISYAKU.COM
Previous Post Next Post