Tirkashi: Kalli mace da ta fi kowace mace dogayen kafafu a Duniya.(Hotuna)


Wata mata mai suna  Caroline Arthur mai shekaru 39, ta ce ita ce mace wacce ta fi kowace mace dogayen kafafu a Duniya. Tsohuwar malaman kwalliya mai yara biyu a Duniya, yar garin Melbourne tana da tsawon kafa 6ft da inci 2in kuma kafafunta su ne kashi 69 na tsawonta.

Yanzu haka Caroline tana kalubalantar yar kasar Rasha watau Russia  Svetlana Pankratova wacce ke rike da lambar mace mafi tsawon kafafu a Duniya a littafin Guinnes Word Record.

.
DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post