Tankar mai ta fadi ta taushe mata 2, an ceto daya da ranta

Wata motar Tanka makare da bakin mai watau Engine oil, ta fadawa wadansu mata guda biyu da suke tafiya a gefen titi yayin da direban Tankan ya je kaucewa ramuka sakamakon lalacewar hanya a Obigbo a jihar Rivers da safiyar Alhamis.

Daya daga cikin matan guda biyu ta rasa ranta nan take, yayin da jama'a suka ceto ragowar daya daga cikin matan da ranta.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post