Shugaba Buhari zai rantsar da ministoci ranar 21 ga watan Agusta


Legit Hausa

Boss Mustapha, Sakataren Gwamnatin tarayya wato SGF ne ya bada wannan sanarwa ga gidan talbijin na ChannelsTv cewa Shugaban kasa zai rantsar da ministoci ranar Laraba 21 ga watan Agusta, 2019.

A wani labarin zaku ji cewa, hukumar EFCC ta kai samame gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari inda ta samu manya-manyan motoci guda 21 a cikin gidan. Rahotannin da muka samu daga jaridar The Nation sun bayyana mana cewa, tun lokacin da gwamnan ke bisa mulki hukumar EFCC ke bibiyarsa amma sai dai a wancan lokacin yana da wata kariya ta musamman kasancewarsa gwamnan jiha.

Cikakken labarin zai zo maku daga baya…..

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

 Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post