Labari cikin Hotuna: Shugaba Buhari a Yokohoma kasar Japan


 Muhammad Buhari kenan tare da wasu shugabannin Afrika da suka hada da shugaba Cyril Ramaphose na kasar Afrika ta kudu, da shugaban kasar Jamhuriyar Benin Patrice Talon, a wajen taron Duniya domin ci gaban nahiyar Afrika watau (International Conference on African Development TICAD ) a birnin Yokohoma da ke kasar Japan.
DAGA ISYAKU.COM Latsa Shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Previous Post Next Post