Ko ya dace ayi Azumi ranar Asabar wacce ta zama Jajibir na babban Sallah?

Sau da yawa akan sami sabanin fahimta kan ko ya dace ayi Azumi ranar Asabar wacce ta zama Jajibir na babban Sallah watau Eid-El-kabir? ganin cewe wani Hadisi ya yi hani da yin Azumi ranar Asabar. Limamin babban Masallaci Juma'a na jihar Kebbi, Imam Abdullahi Muhktar wanda shi ne Walin Gwandu, ya yi bayani tare da gabatar da hujjoji daga Hadisai da madogara na Musulunci.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:



DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN