Kalli dan Majalisan tarayya da ya cika alkawaurra da ya yi wa jama'arsa a wata jihar Arewa


Tsohon dan Majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza, Hon. Abdullahi Muslim ya kasance wanda ya cika duk alkawari da ya yi wa jama'ar Mazabarsa kafin ya sauka daga kujerar.DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post