Hotuna: Yadda ambaliyar ruwan sama ya mamaye birnin Makurdi

Al'umman birnin Makurdi babban birnin jihar Benue sun sami kansu cikin yanayi na ambaliya ruwa sakamakon ruwan sama da aka yi ta shekawa tun daren Laraba 7/8/2019. ISYAKU.COM ya tattaro cewa ambaliyar ruwan ya fi shafan mazauna unguwannin Judges quarters, Wurukum da Gyado Villa duk gidajen da ke wadannan unguwannin cike suke da ambaliyan ruwa.
DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post