Gidan Sarauta: Matan mai martaba sarkin Kano hudu da yaransa (Hotuna)


Legit Hausa

Mun kawo muku rahoton Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya karbi tarewar matarsa ta hudu, diyar mai martaba Lamidon Adamawa, Sa'adatu Barkindo Mustapha, shekaru hudu bayan daura aurenta.

An kawo sabuwar amaryar fadar sarkin Kano ne a ranar Asabar kuma za'a gudanar da Budar Kai a ranar Lahadi. Sabuwar amaryar ta kammala karatunta a wata jami'ar kasar Ingila inda ta tafi karatu bayan aurenta.

Mai martaba sarkin Kanon yana auren mata hudu yanzu masu suna Maryam, Rakiya da Sadiya, diyar marigaryi Ado Bayero. A yau mun kawo hotunan matan sarkin hudu da yaransa mata da maza .
 

DAGA ISYAKU.COM

 Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post