Yanzu-yanzu: Marasa kishin kasa ne masu kushe tsaron Najeriya, Buhari ya mayarwa Obasanjo martani a fakaice

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata ya mayar da martani ga mutanen dake korafin cewa babu tsaro a Najeriya a yau inda ya kirasu da suna ‘marasa kishin kasa’. Idan baku manta ba, a jiya Litinin ne tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya rubutawa Buhari wata budaddiyar wasika inda yake sukar lamarin tsaron a yau da ma wasu abubuwa da dama game da gwamnatin Shugaba Buhari. Shugaba Buhari yayi wannan martanin ne ranar Talata a fadar gwamatin tarayya ta villa, yayin da yake karbar bakoncin majalisar zartarwar kungiyar Buhari Campaign Organisation (BCO). Inda ya ce, marasa kishi ne kadai za su iya sukar lamarin tsaron kasar nan, ba tare da ya kira suna ba. A cewar shugaban kasan, ko wace kasa a duniyar nan na da irin nata matsalolin tsaro. Ya kara da cewa akwai sabbin matsalolin ‘yan bindiga da kuma garkuwa da bil adama a kasashen duniya a yau. Cikakken bayani na nan tafe……… Read more: https://hausa.legit.ng/1249163-yanzu-yanzu-marasa-kishin-kasa-ne-masu-kushe-tsaron-najeriya-buhari-ya-mayarwa-obasanjo-martani-a-fakaice.html

Legit Hausa

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata ya mayar da martani ga mutanen dake korafin cewa babu tsaro a Najeriya a yau inda ya kirasu da suna ‘marasa kishin kasa’.

Idan baku manta ba, a jiya Litinin ne tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya rubutawa Buhari wata budaddiyar wasika inda yake sukar lamarin tsaron a yau da ma wasu abubuwa da dama game da gwamnatin Shugaba Buhari.

TALLATA HAJARKA A ISYAKU.COM domin isar da kasuwancinka ga fiye da mutum miliyan 3.5 a fadin Naajeriya da Nahiyar Afrika, musamman Arewacin Najeriya a isyakulabari@gmail.com
Shugaba Buhari yayi wannan martanin ne ranar Talata a fadar gwamatin tarayya ta villa, yayin da yake karbar bakoncin majalisar zartarwar kungiyar Buhari Campaign Organisation (BCO). Inda ya ce, marasa kishi ne kadai za su iya sukar lamarin tsaron kasar nan, ba tare da ya kira suna ba. A cewar shugaban kasan, ko wace kasa a duniyar nan na da irin nata matsalolin tsaro.

Ya kara da cewa akwai sabbin matsalolin ‘yan bindiga da kuma garkuwa da bil adama a kasashen duniya a yau.
 

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

 Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN