Yan bindiga sun kai hari kan shaidun Atiku a hanyarsu ta zuwa Kotu, Alkali ya daga shari'a

Yan bindiga sun kai hari kan wadanda zasu bayar da shaida ga jam'iyar PDP da dan takaran shugaban kasa a jam'iyar PDP Atiku Abubakar yau yayin da ya kamata su gabata a gaban Kotun sauraren korafe-korafen zaben shugaban kasa'

Sakamakon haka, rahotanni sun ce Alkalin Kotun Jastis Muhammed Garba ya daga sauraron karar da Atiku/Obi suka shigar a gabanta har zuwa ranar Litinin, 15 ga watan Yuni 2019 kamar yadda jam'iyar PDP ta wallafa a shafinta na sada zumunta.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post