Mahukunta sun cafke wata yarinya mai suna Mariya bayan ta kashe wani yayanta sakamakon wata zafafar muhawwara da ta taso a tsakaninsu a Badawa dake karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano.
Rahotanni sun ce yayan Mariya ya mutu ne sakamakon tsananin jini da ya zuba daga jikinsa domin rauni da ta yi masa.
Saidai bayanai sun ce hakan ta faru ne bayan yayanta ya hanata gudanar da kasaitaccen biki domin aurenta
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi