• Labaran yau

  FITATTUN LABARAI

  BIDIYO

  'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,47,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,377,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,110,ENGLISH,27,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,176,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2992,NISHADI,284,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,17,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,356,WASANNI,18,

  SIYASA

  FADAKARWA

  MADUBI

  AREWA

  JIHAR KEBBI

  IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM

  News by Email

  Wani mutumi ya shekara biyu yana zina da 'yar cikinsa, yayin da yake sanyata ta zubar da ciki idan ya shiga


  Legit Hausa


  Wani mutumi ya wallafa wani labari a shafinsa na Twitter, inda ya bayyana cewa ya gano yadda dan uwanshi yake kwanciya da 'yarshi ta cikinsa, kuma mahaifiyar yarinyar tayi shiru ta kasa magana.

   Mutumin ya ce 'yar gidan mutumin mai suna Chimezie, wacce take da shekaru 17 a duniya, ta bayyana cewa mahaifinta ya shafe shekaru biyu yana yi mata fyade, sannan sau uku yana tilasta ta akan ta zubar da cikin da yake yi mata.

  Amma wani abin mamaki shine, mahaifiyar yarinyar taki yadda da maganar yarinya, tana goyon bayan duk wani abu da mahaifin yarinyar ya fada. Mutumin da ya wallafa labarina shafin Twitter yana bukatar jin ta bakin mutane akan lamarin.

  Mutane da yawa sunyi Allah wadai da lamarin, inda wasu suke ganin laifin mahaifiyar kan yadda ta yi shiru da bakinta yayin da ake cin zarafin 'yarta. Wasu kuma sun bukaci yarinya ta kai kara kotu domin abi mata hakkinta.
   

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani mutumi ya shekara biyu yana zina da 'yar cikinsa, yayin da yake sanyata ta zubar da ciki idan ya shiga Rating: 5 Reviewed By: -

  TOP-LEFT ADS

  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });