• Labaran yau

  Wani mutumi ya mutu yayin da suke yin gasar jima'i da wata karuwa a otel

  Legit Hausa

  Lamarin ya faru ne a wani fitaccen otel dake a yankin Ikotun cikin jihar Legas, yayin da jayayya ta barke tsakanin wasu abokai guda biyu akan wanda yafi wani karfin jima'i da kuma dadewa yana jima'i.

  A lokacin da suke musun wata karuwarsu na gefe, inda ta nemi kowanne a cikinsu ya ajiye naira dubu hamsin (N50,000), ta saka ka'idar cewa duk wanda yafi wani jimawa a yayin jima'in shine zai karbi wannan kudi.

  Ba bata lokaci suka tafi dakin da zasu yi wannan aika-aika. Abokin mamacin ya bayyana cewa sai da mamacin ya kawo (Inzali) sau shida ba tare da ya tsaya ba, a lokacin da ya kawo a karo na bakwai ne sai numfashinsa ya tsaya cak, nan take ya fadi matacce a gurin.

  A yanzu haka dai jami'an tsaro na yankin Ikotun, sun tabbatar da faruwar lamarin, inda suka bayyana cewa yanzu haka suna cigaba da gabatar da bincike akan lamarin.
   

  DAGA ISYAKU.COM

   Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani mutumi ya mutu yayin da suke yin gasar jima'i da wata karuwa a otel Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });