• Labaran yau

  Wa'iyazu billahi, karanta abin da tsoho dan shekara 68 ya yi wa diyarsa har shekara 3

  Yansandan Imota a jihar Lagos, sun kama wani tsoho mai shekara 68 mai suna  Yisah Showunmi bayan ya yi ma diyarsa mai shekara 15 fyade tare da kawayenta.

  Rahotun yan sanda ya ce yarinyar ta shigar da kara a caji ofis na yansanda da ke Imota a kan mahaifinta Showunmi cewa mahaifinta ya shafe shekara 3 yana lalata da ita . Ta kara da cewa hatta wasu kawayenta guda biyu masu shekara 15 da 16, wannana tsoho ya taushesu lokaci daban daban ya yi lalata da su da karfin tuwo.

  Tuni dai jami'an yansanda suka je gidan Showunmi suka cafke shi suka kai shi caji ofis inda ya tabbatar wa yansanda cewa ya aikata laifin.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wa'iyazu billahi, karanta abin da tsoho dan shekara 68 ya yi wa diyarsa har shekara 3 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });