Legit Hausa
Ma’aurata sun fado daga tagar bene mai hawa 9 yayinda suke
tarawa da junansu Wata mata ta mutu bayan ta fado daga saman bene mai hawa tara
a kasar Rasha yayinda suke cikin jima’i, sai dai abokin harkar nata ya tsira
bayan ya fadi a saman ta.
An tarar da matar mai shekara 30 babu rai a kasan gidansu da
ke St Petersburg a daren ranar 5 ga watan Yuli bayan faruwar lamarin. Idon
shaida sun bayyana cewa, sun ga an jeho talbijin ta tagar dakinsu, inda daga
bisani matar da mijinta mai shekara 29 suka fado kasa.
TALLA: Domin gyara wayar salula a jihar Kebbi, ka zo SENIORA TECH, shago mai lamba 50, Taushi Plaza yamma da gidan Wazirin Gwandu, kan Titin Ahmadu Bello, Birnin kebbi.
Kan matar ya bugu da kasa bayan sun fado sannan a take ta
mutu, amma namijin ya tsira bayan ya fada a kanta da ciyayin da ke gefe. Shaidu
sun bayyana wa manema labarai na kasar cewa daga bisani sai mutumin ya tashi
sannan ya koma wajen rawar da ake yi.
Tallata hajarka a ISYAKU.COM domin isar da kasuwabcinka ga fiye da mutum Miliyan 3.5. Tuntube mu a isyakulabari@gmail.com
An kira yan sanda, sannan a lokacin da suka isa wajen sai
masu rawan suka dunga jefarsu ta tagogin. Rahotannin farko sun nuna cewa
talbijin din ne ya kashe matar, amma hotuna daga wajen da lamarin ya afku ya
nuna ta tsirara daga kugu zuwa kasa.
Bayan an tambayi shaidu, masu bincike sun yanke shawarar
cewa ma’auratan sun fado ta taga ne a lokacin da suke tarayya da junansu ta
fannin auratayya. Maza biyu na a bangaren lokacin da abun ya afku, amma basu da
hannu a ciki. An kaddamar da bincike a kan lamarin.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi