Legit Hausa
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Rahotanni sun kawo cewa hukumar hana yaduwar cututtuka ta
kasa (NCDC) ta jero wasu jihohi da kananan hukumomin kasar da cutar amai da
gudawa zai addaba idan ba a dauki mataki ba. Hukumar ta gano haka ne a bincike
da ta kaddamar da tare hadin guiwar ‘eHealthAfrica’ inda ta bayyana cewa
jihohin Kano, Kebbi da Sokoto na cikin wadanda za su yi fama da wannan matsala
idan ba ayi gaggawan daukan mataki a kai ba.
NCDC ta ce sakamakon wannan binciken zai taimaka wajen
fadakar da gwamnatocin jihohin kasar nan wajen maida hankali game da cutar. Ga
jerin jihohin da kananan hukumomin a kasa:
1. Jihar Kano – Wudil, Kiru, Gwarzo, Karaye, Shanono,
Bagwai, Kabo, Rimin Gado, Tofa, Madobi, Gaya, Dawakin Kudu, Fagge, Ungogo,
Bichi, Dawakin Tofa, Tudun Wada, Garun Malam, Bebeji, Rano, Bunkure, Kibiya,
Doguwa, Gezawa, Rogo, Kumbotso, Kura
2. Jihar Kebbi – Aleiro, Argungu, Gwandu, Augie, Maiyama,
Suru, Koko-Besse, Dandi, Birnin-Kebbi, Jega, Kalgo, Bunza, Ngaski, Yauri,
Shanga
3. Jihar Sokoto – Tambuwal, Bodinga, Binji, Yabo, Sokoto
South, Wamakko, Dange, Shuni, Sokoto North, Kware, Silame, Kebbe, Shagari,
Tureta, Rabah
4. Jihar Borno– Jere, Monguno, Biu, Kwaya, Kusar, Bayo,
Hawul, Damboa, Askira/Uba, Dikwa, Mobbar
5. Jihar Zamfara– Gusau, Bakura, Gummi, Bukkuyum, Anka,
Maru, Talata, Mafara, Maradun, Birinin, Magaji-Kiyaw, Zurmi
6. Jihar Kaduna– Igabbi, Zaria, Kaduna south, Soba, Ikara,
Kudan, Makarfi, Sabon Gari, Kauru, Kubau
7. Jihar Bauchi– Bauchi, Jama’are, Dass, Bogoro, Tafawa
-Balewa
8. Jihar Nasarawa – Akwanga, Toto, Obi
9. Jihar Yobe – Gujba da Gulani
10. Jihar Kwara – Ilorin west da Ilorin East
11. Jihar Niger – Agwara da Magama
12. Jihar Kastina–Danja
13. Jihar Taraba – Ibi
14. Jihar River– Andoni
15. Jihar Plateau– Jos North
16. Jihar Benue – Markurdi
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi