Jama'a da dama sun sami raunuka bayan wani sa ya bi ta kansu a gasar tseren shanaye

Mutane da dama sun sami raunuka a bikin tseren shanaye na San Fermin a garin Pamplona da ke kasar Andalus, watau Spain ko Espagne.

Rahotanni sun ce Shanu na farko ya yi tseren lafiya kalau, amma na biyun ya nufi shikin jama'a a guje ya kuma dinga yin tsalle ta kan jama'a domin ya tsallaake su. Lamari da ya haddasa samun raunuka ga jama'a da suke kallo wasan tsaeren.

An ga hotunan jama'a da dama yayin da suka duka lokacin da shanun ke kokarin tsallakewa ta kansu.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN