• Labaran yau

  Hotuna: Yadda mutum 7 iyalin wani gida suka mutu gabadaya a cikin barcinsu

  Jama'ar garin Elele da ke karamar hukumar Ikwerre a jihar Rivers, sun tashi cikin alhini bayan an gano cewa iyalin wani mutuni sun halaka su 7 a cikin barcinsu a daren Alhamis sakamakon shakar hayakin Janareto ko tahuna da suka ajiye a barandar gidan.

  Wannan lamari ya faru ne a rukunin gidaje na Too much money da ke garin Elele inda maigida, matarsa, yara maza 4 da diyarsu suka mutu .

  Makwabta sun lura cewa yan wannan gida basu fito ba kamar yadda  aka saba da safe, musamman kasancewa maigidan Direba ne da ke sana'ar tukin mota, kuma yana fitowa da asuba a kullum domin gudanar da sana'arsa, amma sai aka kula babu wanda ya fito daga gidan a safiyar Juma'a har zuwa wani  lokaci.

  Sakamakon haka makwabta suka je gidan inda suka gano ibtila'i da ya faru a wannan gida.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Yadda mutum 7 iyalin wani gida suka mutu gabadaya a cikin barcinsu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });