• Labaran yau

  Hotuna: Duba yadda rashin imani ya sa wani kato ya raunata al'aurar karamar yarinya


  Wata yar karamar yarinya a jihar Ondo, ta sami kanta a cikin yanayi na damuwa da tausayi bayan wani kato ya jata da karfi ya shigar da ita cikin wani shago  ya yi mata fyade da karfi da yaji da yammacin jiya.


  Sakamakon wannan aika-aika dai an yage au'aurar wannan yarinya mai suna Oluwatosin Abosade kuma jini ya dinga zuba daga jikinta.

  Wata majiya ta yi zargin cewa yansanda sun kai yarinyar Asibiti na garin Irele amma sai suka tafi suka barata nan take.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Duba yadda rashin imani ya sa wani kato ya raunata al'aurar karamar yarinya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });