• Labaran yau

  Hoto: Yadda wata mata ta kwara wa mijinta tafasashshen ruwan zafi a al'aura domin zai kara aure

  Wata matar aure mai suna Lauratu Ahmad ta kwara wa mijinta mai suna Mallam Aliyu Ibrahim Fayan-fayan  tafasashen ruwan zafi a jikinsa har zuwa al'aurarsa saboda yana shirin kara Amarya a gidansu da ke karamar hukumar Danbatta a jihar Kano.

  Rahotanni sun ce Aliyu ya shaida wa Lauratu  cewa yana shirin kara Amarya, kuma Lauratu bata nuna wani damuwa ba, har ta ce zata kasance cikin masu sayo kayakin aure Amarya.

  Da misalin karfe 10 na dare ranar Alhamis, Mallam Aliyu ya siyo nama ya kawo ya tarar Lauratu tana tafasa ruwan zafi sai ya bata nama, kuma ya shiga daki ya dauko Rediyo yana sauraro.

  Kwatsam sai Lauratu ta shigo da tafasashen ruwan zafin ta kwara masa a jikin har zuwa wajen al'aurarsa, daga bisani kumma ta gudu ta boye.

  Yanzu haka Mallam Aliyu yana kwance a babban Asibitin Danbatta yana jinya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hoto: Yadda wata mata ta kwara wa mijinta tafasashshen ruwan zafi a al'aura domin zai kara aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });