Ci gaba da tsare El-zakzaky: A shirye manbobin mu miliyan 21 suke su yi shahada - Mabiya Shi'a

Kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) da akaa fi sani da suna Shi'a, ta ce a shirye mambobinta  Miliyan 21 sun shirya yin shahada matukar gwamnatin tarayya ta ki ta sako shugansu Sheikh Ibrahim El-zakzaky. Kungiyar ta yi wannan jawabi ne lokacin wata zanga-zanga da ta gudanar a birnin Lagos ranar Alhamis 11 ga watan Yuni.

Gwamnatin tarayya ta kama El-zakzaky bayan wata arangama da soji a 2015 a Zaria na jihar Kaduna..

Wani jigo a kungiyar IMN Muftau Zakariya ya ya shaida  wa manema labarai kuma ya bukaci jigo a jam'iyar APC na kasa Bola Tinubu ya sa baki a lamarin.

DAGA ISYAKU.COM

 Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN