An tilasta wani mutum rawa da wata tsohuwa bayan an kamasu suna lalata

Abin mamaki baya karewa a Duniyar nan ta Allah,a kullum akan tashi ne da ababe kala kala,a yau kuwa wata tsohuwa ce aka wulakanta sakamakon kamasu da akayi tana zina da wani matashi.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru a kauyen  Amauzu Mkpoghoro dake karamar hukumar Afikpo ta gabas.

Mutane sun tilasta tsohuwar da matashin suka yi ta sheka rawa yayin da suka zagaya da su a kauyen rike da hannun juna.

DAGA ISYAKU.COM

 Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

 Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post