Almajiri mai shekara 10 da baya bara ta dogaro da kai da wankin takalma, duba nawa yake samu a wata

Lamarin Almajiranci a Arewacin Najeriya ya zama ruwan dare, musamman irin barazana da ke tattare da tsarin.  Amma tuni wasu Malamai da aka fi sani da Malaman Makarantar Allo ko Zaure, sun dauki tsarin zamani wajen tafiyar da karatu da jin dadin rayuwar Almajiransu. A Taushi Plaza da ke kan Titin Ahmadu Bello da ke garin Birnin kebbi, ISYAKU.COM ya ci karo da wani yaro dan shekara 10 da ke wanke takalma domin a biyashi watau Shoe shiner, kuma wannan yaro Almajiri ne amma baya bara.

Latsa kasa ka saurari sauti:
DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN