Yanzu-yanzu: Boko Haram sun kai hari Borno sun kashe manoma 20 a gonakinsu

Legit Hausa
Wani rahoto da aka kai wa jaridar Aminiya ya nuna cewa 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari garin Ngamgam, kimanin kilomita 50 da garin Damasak, dake karamar hukumar Mobbar cikin jihar Borno, inda suka kashe mutane 20 a gonakinsu suna noma.
Lamarin da ya faru jiya, a cewar wanda ya bada rahoton yayi sanadiyyar da yasa mutane masu dumbin yawa suna guduwa suna barin gidajensu.
Zamu kawo muku cikakken labarin nan ba da dadewa ba...
DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN