Yadda ta kasance a Kotu kan karar da mahukuntan fadar Kano suka shigar kan Ganduje

Wata kotu da ke zama a Kano a ranar Alhamis, 27 ga watan Yuni ta dage sauraron karar da mahukuntan fadar jihar suka shigar akan Gwamna Umar Ganduje da wasu mutane bakwai. Mahukunta hudu na fadar Kano, Yusuf Nabahani (Madakin Kano), Abdullahi Sarki Ibrahim (Makaman Kano), Bello Abubakar (Sarkin Dawakin Mai tuta) da Muktar Adnan (Sarkin Mai Kano), sun shigar da karar Kakakin majalisar dokokin Kano, Gwamnan jihar Kano, Babban alkali , Tafida Abubakar Ila, Ibrahim A Gaya, Ibrahim Abubakar II da Aminu Ado Bayero bisa kafa sabbin masarautu da nada sarakuna. Lauyan mai shigar da kara Lateef Fagbemi (SAN) da lauyan wanda ake tuhuma, Ibrahim Muktar sun amince da ranar 16 ga watan Yuli a matsayin ranar cigaba da sauraron karan Alkali mai sauraren karar, Justis Ahmed Tijjani Badamosi ya daga sauraran karan zuwa ranar 16 ga watan Yuli don cigaba da sauraran shari'ar. A baya Legit.ng ta rahoto cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya kacaccala masarautun jihar zuwa yanka biyar. Read more: https://hausa.legit.ng/1245735-kotu-ta-dage-sauraron-karar-da-mahukuntan-fadar-kano-suka-shigar-kan-ganduje.htmlLegit Hausa

 Legit Hausa




Wata kotu da ke zama a Kano a ranar Alhamis, 27 ga watan Yuni ta dage sauraron karar da mahukuntan fadar jihar suka shigar akan Gwamna Umar Ganduje da wasu mutane bakwai.

Mahukunta hudu na fadar Kano, Yusuf Nabahani (Madakin Kano), Abdullahi Sarki Ibrahim (Makaman Kano), Bello Abubakar (Sarkin Dawakin Mai tuta) da Muktar Adnan (Sarkin Mai Kano), sun shigar da karar Kakakin majalisar dokokin Kano, Gwamnan jihar Kano, Babban alkali , Tafida Abubakar Ila, Ibrahim A Gaya, Ibrahim Abubakar II da Aminu Ado Bayero bisa kafa sabbin masarautu da nada sarakuna.

Lauyan mai shigar da kara Lateef Fagbemi (SAN) da lauyan wanda ake tuhuma, Ibrahim Muktar sun amince da ranar 16 ga watan Yuli a matsayin ranar cigaba da sauraron karan Alkali mai sauraren karar, Justis Ahmed Tijjani Badamosi ya daga sauraran karan zuwa ranar 16 ga watan Yuli don cigaba da sauraran shari'ar.

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya kacaccala masarautun jihar zuwa yanka biyar. 


DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN