Wani tsohon dan majalisa a jihar Kebbi ya yi wani abin yabawa ga jama'arsa

Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza mai shirin barin gado Alh. Abdullahi Muslim, ya kammala gina borehole a unguwar Zabarmawa da ke garin Birnin kebbi.

Duk da ya bar gadon wakilci a majalisar wakilai na tarayya, Abdullahi Muslim ya ci gaba da kokarin ganin ya kammala cika alkawari da ya dauka ga talakawa da ya wakilta a Majalisar Wakilai na tarayya.

Wannan Borehole na daga cikin ayyukan da Muslim ke kammalawa a unguwar Zabarmawa da shiyar Sarakuna a garin Birnin kebbi, Nayelwa, Raha da Junju.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN