An tabbatar da matar
gwamnan jihar Neja, Amina Bello, a matsayin shugabar kungiyar matan
gwamnonin arewa.
A sanrwar da sakatariyar yada labarai, Aisha Wakaso, ta sa hannu a kai,
ta ce kungiyar matan gwamnonin sun amince da nada Amina a matsayin
sabuwar shugabar kungiyar a taron da suka yi a fadar shugaban kasa a
Abuja.
Wakaso ta bayyana cewar an nada Amina a mukamin ne bayan mijin tsohuwar
shugabar kungiyar ya fadi zaben 2019.
Hadiza Abubakar, matar tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar,
ce ta]sohuwar shugabar kungiyar matar gwamnonin arewa.
Besty Obaseki, matar gwamnan jihae Edo, Godwin Obaseki, ce ta zama
shugabar kungiyar matan gwamnonin kudu.
Besty ta karbi shugabancin kungiyar ne daga hannun Nkechi Okorocha,
matar tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha. Read more: https://hausa.legit.ng/1243720-matar-gwamnanan-apc-ta-zama-shugabar-kungiyar-matan-gwamnonin-arewa.html
Legit Hausa
An tabbatar da matar gwamnan jihar Neja, Amina Bello, a
matsayin shugabar kungiyar matan gwamnonin arewa. A sanrwar da sakatariyar yada
labarai, Aisha Wakaso, ta sa hannu a kai, ta ce kungiyar matan gwamnonin sun
amince da nada Amina a matsayin sabuwar shugabar kungiyar a taron da suka yi a
fadar shugaban kasa a Abuja.
Wakaso ta bayyana cewar an nada Amina a mukamin ne bayan
mijin tsohuwar shugabar kungiyar ya fadi zaben 2019. Hadiza Abubakar, matar
tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar, ce ta]sohuwar shugabar kungiyar
matar gwamnonin arewa. Besty Obaseki, matar gwamnan jihae Edo, Godwin Obaseki,
ce ta zama shugabar kungiyar matan gwamnonin kudu.
Besty ta karbi shugabancin kungiyar ne daga hannun Nkechi
Okorocha, matar tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Tags:
LABARI