Madalla: Dakarun soji sun yi ram da yan ta'dda a dajin Sokoto da Katsina.Hotuna

Dakarun soji na operation HARBIN KUNAMA III sun yi nasarar kama wasu yan ta'adda da ke addabar jama'ar Isa, Rabbah da Burkusuma har zuwa gandun dajin Sububu a jihar Sokoto da Batsari, Safana har zuwa Kankara a gandun dajin Dumburum a jihar Katsina.DAGA ISYAKU.COM Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN