• Labaran yau

  Kudi na inda suke, Aisha Buhari ta je taro sanye da rigar Naira Miliya 1 da dubu dari 6


  Legit Hausa

  Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta sanya wata riga mai kama da abaya wadda kiyasin kudin ta ya kai dalar Amurka 4,290, kimanin Naira Miliyan 1,565,850 a kudin Najeriya. Jaridar Dabo FM ce ta bankado wannan bayani, inda ta bayyana cewa ta binciko kamfanin dake dinkin irin wannan riguna yana zama a kasar Indiya ne.

  Rigar wacce ke da suna 'Maple Leaf Embroided Silk-Crepe Cape-Back Caftan', ana sayar da ita a shaguna na yanar gizo, irinsu Oscardelarenta da sauran manyan shaguna na saye da sayarwa na kaya masu tsada a yanar gizo.

  Sanya rigar da matar shugaban kasar ta yi ya jawo kace-nace sosai a shafukan sada zumunta irinsu Facebook, Twitter, Instagram da sauran su. Sai dai kuma har yanzu babu wanda ya fito ya kare matar shugaban kasar akan hasashen da jama'a ke yi a kan rigar.
   

  DAGA ISYAKU.COM

  Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

   Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kudi na inda suke, Aisha Buhari ta je taro sanye da rigar Naira Miliya 1 da dubu dari 6 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });