Header Ads

KDF ta bankado wasu hanyoyin magance rashin ci gaba a jihar Kebbi da arewacin Najeriya

Kungiyar yekuwa domin fadakar da jama'a kan cigaban jihar Kebbi, watau Kebbi Development Forum KDF, ta gudanar da taron zamanta a garin Birnin kebbi ranar Laraba 12 ga watan Yuni 2019 domin tattaunawa kan wasu muhimman ababe da ke ci ma al'umma tuwo a kwarya wajen ci gaban jihar Kebbi, da ma Arewacin Najeriya.

Saurari shugaban kungiyar Profesa S.D Mahuta:
Saurari Sakataren kungiyar Alh.Usman Abubakar Gwandu
 DAGA ISYAKU.COM

 Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Powered by Blogger.